Rahotanni na hukumar ta OCHA ya ce adadin ya hada har da na mazauna Al'Bab inda mutane sama da 39,000 suka fice daga yankin.
Hukumar ta OCHA dai ta nuna damuwar ta dangane da halin da jama'ar ke ciki saboda nakiyoyi da abubhuwa masu hadari da 'yan ta'addan IS suka binne a yankunan.
Dama kafin hakan hukumar dake sa ido kan kare hakkin bil adama ta kasa a Syria (OSDH) ta ce sama da fararen hula 30,000 galibi mata da yara ne suka fice daga yankin a lokacin da dakarun Syria suka doshi yankin na Halep